Kalmomin soyayya

(1) Kaunarki ta mamayemini duk kannin sassan
ilahirin jikina.
Tabi jini, tsoka, zuwa ɓargon ƙashina.
Domin zuciyata itace ma’adanin surrikan tinaninki
akoda yaushe Sahibata.

(2) Masoyiyata kece sarauniya mai gudanar da
mulkin ƙasaita a burane da ƙauyikan dake cikin
zuciyata.
(3) Muryarki na ɗumauta tinanina, wadda zaƙinta
ya zarta busa sarewa daɗinji Da daɗin sauraro.
(4) yake tauraruwar zuciyata inasonki kwatan
kwacin yadda makaho yake buƙatar ido.
(5) Masoyiyata kin zamemini Rabin jikina, Domin
gangar jikinki itace mahaɗin Ruhina.

Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s