Bature

Wani bature yazo kasar Hausa domin gudanar da
wani aiki, sai ya tara mutane domin yi musu
jawabi, kuma aka kirawo wani bafulatani domin yin
tafinta (translation) da yake shi kadai ne yayi
karatun yaki da jahilci a kauyen.
BATURE: I came

from airport. BAFULATANI: Nazo
daga iskar tukunya. BATURE: Before I go further.
BAFULATANI: kafin na kai ga uban kowa. BATURE:
I want to see the head of this village.
BAFULATANI: Ina so na ga kan sarkin garin nan.
Daga nan sai mutane suka fara Ja da baya.
BATURE: what is the matter. BAFULATANI: harda
mata. Sai mutane suka fara gudu.
BATURE: come back. BAFULATANI: kamo na baya.

Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s