INFINIX SUN SAKE KADDAMAR DA ( INFINIX ZERO 3 )

Kamfanin woyoyi na INFINIX sun SAKE fito da sabuwar waya INFINIX ZERO 3 

image

Wayace wacce tazo da abubuwa masu kyau kuma masu yawa

Wannan abun burgewa shine siririyace kuma tana da sauri waje yin abubuwa kamar browsing da sauransu

Wannan tazo da abubuwa kamar haka:

Tana da karfin daukan photo Har na20.1 MEGA PIXEL
Tana da karfin browsing na 3G da 4G
Tana da camera a gaban ta Mai karfin 5 MEGA PIXEL
Tana da ram Mai girma Wanda yakai 3GB RAM 
tare da memory akanta Mai girman 16GB
Android version dinta 5.1 LOLLIPOP
 tana da zayin 5.5 INCHTana da girman battery 3030mAh

Kai in takaice maka/miki INFINIX ZERO 3 ta zo da duk wani abunda ake so babbar waya tazo dashi a wannan shekaran

Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s