AIRTEL sun fidda subs wanda zasu baka 1GB na MB akan 100

image

 

Ina Mai muku albishir da cewa

Airtel sun fidda wani tsari da zai baka damar yin subs tun daga ranar juma da dare 12:00pm Har zuwa ranar lahadi da dare 12:00pm

Wanda zakai ta Moran wannan 1GB din a cikin wannan kwanakin
Akan farashi Mai sauki 100 kacal
Kuma ba ruwanka da wani setting

Kai dai kawai ka sa katin ka na naira 100
Sai ka Danna:

*474*1#

Sai kawai kayi calling a layin airtel din naka
To daganan zaka ga ya nuna maka kamar haka

image

Ma’ana subscription dinka yayi kenan

In kana son kaga yawan MB da suka baka sai ka Danna *141*1*1#
In ka kira zakaga sun turo maka text na yawan MB naka

Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s